iqna

IQNA

mayar da hankali
Tehran (IQNA) Cibiyar tuntuba da al'adu ta Iran a Najeriya ta fitar da shirin na 22 mai taken "Mu sanya rayuwarmu ta Al-Kur'ani a ranar Alhamis" tare da tafsirin ayoyi daga Surar Ankabut a sararin samaniya.
Lambar Labari: 3487835    Ranar Watsawa : 2022/09/11

Tehran (IQNA) Ofishin Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Yemen ya ce, ana binciken yiwuwar dakatar da bude wuta a kasar a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487077    Ranar Watsawa : 2022/03/21

Tehran (IQNA) kungiyar Muslim Hands tana kara fadada ayyukanta a ciki da wajen Burtaniya.
Lambar Labari: 3486594    Ranar Watsawa : 2021/11/23

Tehran (IQNA) A karon farko Majalisar Dinkin Duniya baki daya ta amince da wani kuduri na tallafawa tsirarun musulmin Rohingya da sauran tsiraru.
Lambar Labari: 3486577    Ranar Watsawa : 2021/11/18

Tehran (IQNA) tattaunawar da za a gudanar a Vienna tsakanin Iran da kasashen turai, za ta mayar da hankali ne kan batun cire wa Iran takunkuman da Amurka ta kakaba mata.
Lambar Labari: 3486544    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) an bude cibiyar koyar da ilmomin kur'ani mai tsarkia birnin Nablus an Falastinu
Lambar Labari: 3486337    Ranar Watsawa : 2021/09/21

Bangaren kasa da kasa, sarkin Kano ya sanar da shirin da ya kamata a mayar da hankali na kanta ta fuskar koyarwa a masallatai.
Lambar Labari: 3481214    Ranar Watsawa : 2017/02/09